Recipes easy to make Kankarar kwame (kwalba)

Recipes easy to make Kankarar kwame (kwalba)

The ingredients for making Recipes easy to make Kankarar kwame (kwalba)

  1. Garin kwalba kwame,
  2. ruwa,
  3. sukari,
  4. jolly jus,
  5. flavour

Step-step making Recipes easy to make Kankarar kwame (kwalba)

  1. A zuba garin kwame a cikin ruwa a dama da dan kauri,sai a barshi na Dan mintuna ya jiku

    Kankarar kwame (kwalba)matakin girki1 hoto Kankarar kwame (kwalba)matakin girki1 hoto
  2. Bayan yan mintuna,sai a dauko shi a tace da rariya zagazaga sai a zuba sukari,jolly jus da flavour sai a motse,sai a kulla a ledodi a sa a firij yayi kankara