Recipes easy to make Alala

Recipes easy to make Alala

The ingredients for making Recipes easy to make Alala

 1. Wake
 2. manja
 3. Albasa
 4. Tattasai
 5. Farin maggi

Step-step making Recipes easy to make Alala

 1. Zaki fara wanke waken ki ki jikashi sannan a surfa

 2. Sai ki wanke ki cire hancin akai miki markade da Su albasa,tattasai damn tafarnuwa

 3. Bayan ankawo miki Sai kisa farin maggi, gishiri manja sai ki bugashi na Dan mintuna

 4. Zaki shafa ma ledar ki manja saiki kukkulla aciki kisa a ruwanki dayayi safe akan wuta har sai kinji yayi karfi shknn

  Alalamatakin girki4 hoto