Recipes easy to make Teriyaki rice

Recipes easy to make Teriyaki rice

The ingredients for making Recipes easy to make Teriyaki rice

 1. Shinkafar basmati yadda kike bukata
 2. Carrot a yanka kanana
 3. Green beans a yanka kanana
 4. Peas
 5. Green pepper a yanka kanana
 6. Albasa yankakiyya
 7. Sausage yankake
 8. Teriyaki sauce
 9. Dandano
 10. Spices
 11. Gishiri idan ana bukata
 12. Mai

Step-step making Recipes easy to make Teriyaki rice

 1. Da farko ki jika shinkafar basmati dinki tsawon hour daya seh ki dora ruwa kiyi barboiling dinta seh ki wanke ki tsaneta.

  Teriyaki ricematakin girki1 hoto Teriyaki ricematakin girki1 hoto Teriyaki ricematakin girki1 hoto
 2. Sannan ki dora tukunya ki zuba mai dai dai seh ki zuba albasar ki meh dan dama ki soya sama sama seh ki zuba carrot dinki da greenbeans da peas ki juya ki barshi na yan mintina.

  Teriyaki ricematakin girki2 hoto Teriyaki ricematakin girki2 hoto Teriyaki ricematakin girki2 hoto
 3. Seh ki zuba sausage ki juya ki zuba dandanon ki da spices idan ya dan soyu seh ki zuba shinkafar ki kadan kadan kina juyawa komai ya hade seh ki zuba teriyaki sauce dinki ki juya.

  Teriyaki ricematakin girki3 hoto Teriyaki ricematakin girki3 hoto
 4. Ki kara dandano da spices idan da bukata seh ki sa foil paper ko buhu ki rufe seh ki rufe da murfin tukunyar ki rage wutar ta turara.Idan ta karasa seh ki sauke.A chi lafiya.

  Teriyaki ricematakin girki4 hoto