Recipes easy to make Dafadukar shinkafa da busashen kifi

Recipes easy to make Dafadukar shinkafa da busashen kifi

The ingredients for making Recipes easy to make Dafadukar shinkafa da busashen kifi

 1. 2 Shinkafa kofi
 2. 2 Busashen kifi madaidaita guda
 3. Tumatir,tattasai,tarugu,shambo
 4. Albasa
 5. 1 Tomato paste sachet
 6. Dandano
 7. Gishiri
 8. Kayan kanshi
 9. Mai
 10. Hadin citta da tafarnuwa dakakke
 11. Ganyen bay leaf

Step-step making Recipes easy to make Dafadukar shinkafa da busashen kifi

 1. Da farko ki gyara kifinki ki cire kayar sai ki wanke ki aje gefe.sai ki yanka kayan miyanki daidai misali ki yanka albasa.

 2. Ki samu tukunya ki dora a wuta sai ki zuba mai ki sa albasa sai ki rage kadan.idan ya dan soyu sai kisa hadin citta da tafarnuwa nikakke.

 3. Idan ya dan soyu sai ki sa tumatir dinki na sachet ki barshi ya soyu tsamin ya fita sai ki zuba yankakken kayan miyanki kisa ganyen bay leaf ki soya.kisa dandano,gishiri da kayan kanshi idan ya soyu sai ki tsaida ruwa dai dai yadda zai dafa miki shinkafar.

 4. Idan ya tafaso sai ki wanke shinkafar ki zuba idan tafara laushi sai ki zuba kifinki da sauran albasa idan yana bukatar karin dandano ko ruwa sai ki kara ki barshi ya karasa dahuwa.