Recipes easy to make Cake me kwakwa

Recipes easy to make Cake me kwakwa

The ingredients for making Recipes easy to make Cake me kwakwa

 1. Fulawa gwangwani 4
 2. Sukari gwangwani 2 ba kadan
 3. Kwai guda 10 manya
 4. Butter Sima’s Leda 2 ba kadan
 5. 1 tsp Baking powder
 6. Kwakwa bushashiya Rabin kofi
 7. Flavour cokali 1

Step-step making Recipes easy to make Cake me kwakwa

 1. Ki sami roba me tsafta ki zuba sugar, sai ki FASA kwai daya bayan daya a ciki sannan ki juya, Idan ya fara hade jikinsa sai ki zuba butter kiyta juyawa har sai ya hade guru 1.

 2. Ki zuba kwakwa, Baking powder, da flavor ki kara juyawa sosai.

 3. Sannan ki kawo fulawar ki raba 2 ki zuba rabi ki juya sai ki juye sauran ki cigaba da hadawa har sai kinga ya hade yayi kyau. Kina daga ludayin zakiga yana diga.

 4. Sai a shafa butter a gwangwanin gashi a zuba kwabin. Kafin a fara gashi a tabbatar an fara kunnawa ya dau zafi. Sai a zuba a rage wutar ya gasu a hankali.

 5. An gama.!!

  Cake me kwakwamatakin girki5 hoto Cake me kwakwamatakin girki5 hoto