Recipes easy to make Makaroni da mai da yaji

Recipes easy to make Makaroni da mai da yaji

The ingredients for making Recipes easy to make Makaroni da mai da yaji

  1. 1 Dafaffiyar makaroni cin mutum
  2. Waken gwangwani yanda ake so
  3. Yaji daidai yanda ake so
  4. 1 Maggie star guda
  5. 1 Dambu cikin Hannu
  6. Man suyar dambu cokali 2 da rabi

Step-step making Recipes easy to make Makaroni da mai da yaji

  1. A zuba makaroni a flate daidai yanda za a iya ci, sannan a zuba mai a kawo baked beans (waken gwangwani) a zuba, a zuba dambun kaza cikin Hannu, za a iya zuba fiye da hakan na, sai a zuba Maggie a sa yaji a ci akwai dadi sosai.

    Makaroni da mai da yajimatakin girki1 hoto