Recipes easy to make Curried potato

Recipes easy to make Curried potato

The ingredients for making Recipes easy to make Curried potato

 1. Dankali
 2. Nama
 3. Sinadarin dandano
 4. Attaruhu
 5. Albasa
 6. Koran tattasai
 7. Man gyada
 8. Curry

Step-step making Recipes easy to make Curried potato

 1. A fere dankali a wankeshi sai a tafasashi sannan a juye a collender

 2. A wanke nama a saka masa albasa da Kayan kamshi da sinadarin dandano a tafasashi sannan a soyashi

 3. A jajjaga attaruhu a yanka albasa sai a saka a tukunya a zuba mai a soyasu a saka curry sai a saka sinadarin dandano a juya sannan akawo wannan Naman a saka a Kai a juya Shi sai a saka dankalin akai a juya Shi a saka Koran tattasai a rufe idan yayi minti uku sai a sauke