Recipes easy to make Meat pies

Recipes easy to make Meat pies

The ingredients for making Recipes easy to make Meat pies

 1. Rabin kwano na fulawa
 2. Butter guda 1 simas
 3. cokali Baking powder karamin
 4. Ruwan dumi domin kwabawa
 5. Spices me laushi sosai
 6. Magi knorr guda 4 dungule 2
 7. Gishiri Dan kadan
 8. 1 Kwai guda
 9. Hadin filling duk wanda ake so. Nawa dai zallan nama ne da alba
 10. h

Step-step making Recipes easy to make Meat pies

 1. A sami roba me tsafta a tankade fulawa. Sannan a saka butter a juya har ta zama gari 1. Sai a saka b/p a zaka Maggie knorr guda 4 dunkule guda 2 sai gishiri Dan kadan a juya.

 2. A FASA kwai akai sannan a zuba ruwan dumi a kwaba. Kwabin me taushi za ayi, Idan yana makalewa a Hannu sai a shafa butter a buga ya zama abu 1. A barshi ya hade jikinta na twahon mintuna 5.

 3. A barbada fulawa a kana abin murji sai a murza a yayyanka. A fada da a fitar da shafe sannan a saka nama a danne bakin ko a saka a abin yin meat pie a danne.

 4. Idan an gama sai a soya a wuta madaidaici saida kar ya kone

  Meat piesmatakin girki4 hoto