Recipes easy to make Farfesun kayan ciki
The ingredients for making Recipes easy to make Farfesun kayan ciki
-
Kayan ciki
-
Jajjagaggen tattasai da tarugu da albasa
-
Maggi
-
Curry
-
Kayan kamshi
Step-step making Recipes easy to make Farfesun kayan ciki
-
Zaki gyara kayan ciki, ki wanke saiki tafasa ruwan zafi kisa musu, ki barshi minti 10 saiki sake wankewa
-
Saiki dora tukunya, kisa kayan cikin, kisa ruwa yadda zai dafa mikishi sosai
-
Saiki barshi ya dahu na minti 10, saikisa kayan kamshi, da maggi, da jajjagan, ki juya, in kinaso zaki iyasa mai kadan
-
Saiki karshi bisa wuta yayita daguwa, har yayi yadda kike so saiki sauke
-
Aci dadi lafiya