Recipes easy to make Dafadukan makaroni da taliya
The ingredients for making Recipes easy to make Dafadukan makaroni da taliya
-
Taliya da macaroni rabin leda
-
Mai
-
Maggi da curry
-
Kifi
-
Tumatir chokali biyu
-
Jajjagaggen tarugu chokali daya
-
Albasa yankakka rabi
-
Dankalin turawa
Step-step making Recipes easy to make Dafadukan makaroni da taliya
-
Ki dora ruwa idan sun tafasa saikisa taliya idan tayi minti biyar saikisa macaroni da dankalin da kika fere kika yanka kanana
-
Kisa tumatir, da mai da maggi da curry, saiki rufe, idan tayi minti goma
-
Saikisa kifi, jajjagaggen tarugu da yankakken albasa ki juya dakyau