Recipes easy to make Bredi mai madara (milky bread)

Recipes easy to make Bredi mai madara (milky bread)

The ingredients for making Recipes easy to make Bredi mai madara (milky bread)

 1. Kofi biyu na filawa
 2. Sukari rabin kofi
 3. Madara cokali daya
 4. Mangayada 1/4kofi
 5. Filvor na madara kwatan cokalin shayi
 6. Bota 1/3kofi
 7. Ruwan dumi Kofi daya
 8. Yeast 1/8 Kofi

Step-step making Recipes easy to make Bredi mai madara (milky bread)

 1. Wadan nan sune kayan yin wanan kyakyawan brodi

  Bredi mai madara (milky bread)matakin girki1 hoto
 2. Ki zuba ruwan dumi a roba koh kwano

  Bredi mai madara (milky bread)matakin girki2 hoto
 3. Seki zuba yeast

  Bredi mai madara (milky bread)matakin girki3 hoto
 4. Kizuba sukari

  Bredi mai madara (milky bread)matakin girki4 hoto
 5. Ki zuba madara

  Bredi mai madara (milky bread)matakin girki5 hoto
 6. Seki zuba filavor

  Bredi mai madara (milky bread)matakin girki6 hoto
 7. Kijuya sosai

  Bredi mai madara (milky bread)matakin girki7 hoto
 8. Daga nan seki juye filawan ki kiyi ta juyawa

  Bredi mai madara (milky bread)matakin girki8 hoto
 9. Idan ya juyu seki zuba bota

  Bredi mai madara (milky bread)matakin girki9 hoto
 10. Kiyi kneeding sosai har se botan ya shige

  Bredi mai madara (milky bread)matakin girki10 hoto
 11. Ki zuba mangyada ki juya sosai har seyayi laushi

  Bredi mai madara (milky bread)matakin girki11 hoto
 12. Seki rufeshi kisa a rana ya tashi

  Bredi mai madara (milky bread)matakin girki12 hoto
 13. Bayan ya tashi seki Zuba filawa a kan tiran murji kisaka kwabin filawan ki mirza

  Bredi mai madara (milky bread)matakin girki13 hoto
 14. Seki yi rolling yayi filat

  Bredi mai madara (milky bread)matakin girki14 hoto
 15. Seki saka wuqa ki yanka a tsaytsaye

  Bredi mai madara (milky bread)matakin girki15 hoto
 16. Sekiyi rolling dinshi kamar cinnamon rolls

  Bredi mai madara (milky bread)matakin girki16 hoto
 17. Ki shafa bota ko mai a gwangwani ki saka a ciki

  Bredi mai madara (milky bread)matakin girki17 hoto
 18. Haka zaki cigaba har seya cika

  Bredi mai madara (milky bread)matakin girki18 hoto
 19. Seki tura a cikin oven ki barshi ya gasu kamar minti shabiyar hakan nan seki cire bayan yayi ki shafa mai a saman seci

  Bredi mai madara (milky bread)matakin girki19 hoto
 20. Kiga yanda yayi fari yayi laushi ga dadai

  Bredi mai madara (milky bread)matakin girki20 hoto
 21. Bredi mai madara (milky bread)matakin girki21 hoto
 22. Da fatan kun qaru sosai kuma zaku gwada.Da haka nake cewa mujima lfy Allah bar mana cookpad

  Bredi mai madara (milky bread)matakin girki22 hoto