Recipes easy to make Cake mai laushi

Recipes easy to make Cake mai laushi

The ingredients for making Recipes easy to make Cake mai laushi

 1. 2 Filawa kofi
 2. 7 Kwai
 3. cokali Baking hoda qaramin
 4. 1 Bota leda
 5. 1 Sikari kofi
 6. Vanilla qaramin cokali 1

Step-step making Recipes easy to make Cake mai laushi

 1. Ki fara kunna abin gashin ki (oven) ki rufe, kisa wutar a qasa… sai ki samu kwanon mixer, ki zuba bota da sikari, ki buga har yayi laushi, sikari ya narke sannan botar tayi haske.

  Cake mai laushimatakin girki1 hoto
 2. Sai ki zuba qwai, shima ki buga har ya hadu, ki saka vanilla

  Cake mai laushimatakin girki2 hoto
 3. Sai ki zuba hadin filawa da baking hoda.. ki hade su.

  Cake mai laushimatakin girki3 hoto
 4. Ki samu gwangwanayen cupcake ki jera takaddar cupcake.. sai ki debi kwabin cikin babban cokali ki zuba a qwangwanin

 5. Sai ki saka a oven din, yayi minti 30.

  Cake mai laushimatakin girki5 hoto Cake mai laushimatakin girki5 hoto