Recipes easy to make One pot pasta

Recipes easy to make One pot pasta

The ingredients for making Recipes easy to make One pot pasta

 1. 1 Spaghetti leda
 2. Nama
 3. Carrot
 4. Green beans
 5. Tumatir
 6. Albasa
 7. Shambo
 8. Tafarnuwa
 9. Dandano
 10. Kayan kanshi
 11. Mai
 12. Ruwa
 13. Gishiri

Step-step making Recipes easy to make One pot pasta

 1. Da farko ki samu tukunyarki babba wanda taliyarki zata zauna ciki ba seh kin karya ta ba seh ki jera taliyar ciki,kikawo tumatur dinki da shambo bayan kin yanka kanana ki jera a gefe.ki zuba tafarnuwarki bayan kin yanka kanana da albasa.

  One pot pastamatakin girki1 hoto One pot pastamatakin girki1 hoto One pot pastamatakin girki1 hoto
 2. Seh ki zuba carrot dinki da green beans bayan kin yankasu da namanki da kika yanka kanana da ruwan naman seh ki zuba mai,dandano,kayan kanshi da gishiri. Sannan ki zuba ruwa dai dai misali,idan beh isa ba kina iya karawa yayin dahuwa.

  One pot pastamatakin girki2 hoto One pot pastamatakin girki2 hoto
 3. Seh ki dora kan wuta kina dubawa akai akai har ya dahu.

  One pot pastamatakin girki3 hoto