Recipes easy to make Dafa duka
The ingredients for making Recipes easy to make Dafa duka
-
shinkafa
-
Kayan Mayi
-
albasa
-
Kayan Kanshi
-
Dan dano da mr chef
-
Ruwan nama
-
Man gyada
Step-step making Recipes easy to make Dafa duka
-
Da farko zaki wanke shinkafar ki da ruwan zafi hikimar wanke ta da ruwan zafi shine bazata chabe miki ba zata dahu tayi warawara
-
Sai kisa mai a wuta kisoya albasa Da jajjagaggun Kayan miyan ki kisa Kayan kanshi Dana dandano ki motsa su harsai sun soyu
-
Sai kisa ruman namanki ki Kara ruwa daidai wanda zai dafa miki shinkafar ki
-
Sai kisa kisa shinkafar ki Idan ruwanki ya tafasu
-
Nayi amfani da tumator busashshe yanda zaki sarrafashi shine saki wanke shi ki dafashi da ruwa siki markada ko jajjagawa