Recipes easy to make Jallop din soyayyen kuskus manya

Recipes easy to make Jallop din soyayyen kuskus manya

The ingredients for making Recipes easy to make Jallop din soyayyen kuskus manya

 1. Manyan kuskus(plumb) rabin kofi
 2. Mai cokali 2
 3. Magi domin dandano
 4. 1 Karas Babba guda
 5. 6 Dogon wake guda
 6. 1 Albasa Babba guda
 7. cokali Curry kwatan karamin
 8. cokali Spices kwatan karamin
 9. Man suya
 10. Garin Kanumfari da kirfa Dan kadan

Step-step making Recipes easy to make Jallop din soyayyen kuskus manya

 1. A Dora mai akan wuta a yayyanka albasa, Idan yayi zafi sai a zuba kuskus din a Riga juyawa za a ga ya fara zama ruwan Zuma sai a kashe a tsane a kwalanda.

 2. Sannan a dauko karas a kankare bayan a yayyanka shi a tsaye, dogon wake a gyara shi shima Kar a yayyanka amma, albasama a yankata a kwance. A wankesu kowanne daban.

 3. Sai a Dora tukunya akan wuta a zuba mai cokaki 2, a sa albasa Idan yayi zafi sai a zuba jajjagen attaruhu da albasa a juya, mintuna 3 sai a kawo karas da dogon wake a zuba a soya na Tsohon mintuna 7. Sai a tsaida ruwa a rufe.

 4. Idan ya tafasa sai a kawo kuskus din a zuba a kai, a zuba garin ganumfari da kirfa, a saka kayan dandano da curry hade da spices a juya. Sai a rage wuta a barshi yayi ta dahuwa. Idan ya rage mintuna a sauke sai a zuba albasa akai, su karasa dahuwa za aji yayi laushi ga kamshi yana tashi sai a kashe

 5. A ci da zafinsa yafi dadi.

  Jallop din soyayyen kuskus manyamatakin girki5 hoto