Recipes easy to make Noodle appetizer

Recipes easy to make Noodle appetizer

The ingredients for making Recipes easy to make Noodle appetizer

 1. 4 (70 g) Talia en yara
 2. 6 dankalin turawa
 3. Rabin gasasshiyar kaza
 4. 3 Mai chokalin teburi
 5. Albasa
 6. Attarugu
 7. Ruwa

Step-step making Recipes easy to make Noodle appetizer

 1. A zuba mai a dora a wuta, sai a yanka albasa. A bari ya dan soyu sama sama, a saka attarugu.

 2. A zuba a kan wuta kadan sai a wanke dankalin a zuba tare da dando na taliyar

 3. Idan ya dauko nuna sai a zuba taliyar a rufe, idan ya nuna kafun ruwan ya gama janyewa

 4. Sai a bade kaza da yaji dakan hannu, a juye a tukunyan, sai a rufe a kashe wutan

 5. Sai zubawa, sai morewa