Recipes easy to make Chicken classy soup

Recipes easy to make Chicken classy soup

The ingredients for making Recipes easy to make Chicken classy soup

 1. Kirjin kaza manya
 2. Cabaji
 3. Albasa
 4. Koren tattasai
 5. Kayan dandano
 6. Tumatir
 7. Attaruhu
 8. Curry
 9. Spices
 10. Fennel seed
 11. Mai
 12. Ganyen parsley

Step-step making Recipes easy to make Chicken classy soup

 1. Zaki wanke dukkan kayan hadin ki yayyanka su ki sake wankewa, sai ki Dora kasko akan wuta, ki zuba albasa, tumatir, Koren tattasai, attaruhu sai ki zuba ruwa ba da yawa ba.

  Chicken classy soupmatakin girki1 hoto
 2. Idan ya fara tafasowa sai ki zuba mai kamar cokaki 3.

  Chicken classy soupmatakin girki2 hoto
 3. Sannan ki saka Maggie, curry, spices da fennel seed ki juya.

  Chicken classy soupmatakin girki3 hoto
 4. Mintuna 2 zakiga ruwan ya kafe sai ki zuba yankakken kirjin kaza a ciki ki juya.

  Chicken classy soupmatakin girki4 hoto Chicken classy soupmatakin girki4 hoto
 5. Sannan ki kawo ruwan zafi ki tsayar.

  Chicken classy soupmatakin girki5 hoto
 6. Bayan ya kuma tafasa ruwan ya zama daidai yanda kike so sai ki dandano Idan komai yaji Alhmdulillah. Sai ki kawo yankakken kabeji da ganyen parsley ki zuba a ciki ki juya.

  Chicken classy soupmatakin girki6 hoto
 7. Kamar mintuna 3 is ok zakiga sun hade sun bada abin shaawa ga kamshi yana tashi. Sau ki sauke.

  Chicken classy soupmatakin girki7 hoto
 8. A ci lafiya!!!

  Chicken classy soupmatakin girki8 hoto