Recipes easy to make Towun couscous

Recipes easy to make Towun couscous

The ingredients for making Recipes easy to make Towun couscous

  1. Couscous leda daya
  2. Ruwan zafi

Step-step making Recipes easy to make Towun couscous

  1. Da farko zaki tafasa ruwan zafin ki Idan ya tafasa saikisa couscous dinki ki rage wuta

  2. Har sai couscous Dinki yadahu sosai

  3. Sai ki sa mucciya kina tukashi ki Kara rufe shi na wasu mintuna ki Kara tukashi karsai ya tuku sosai Idan yayi kikwashi kisa aleda

  4. Zaki iya ci da miyan Kika,kubaiwa da sauransu

    Towun couscousmatakin girki4 hoto