Recipes easy to make Sardine sandwich

Recipes easy to make Sardine sandwich

The ingredients for making Recipes easy to make Sardine sandwich

  1. Slices bread
  2. 1 sardine
  3. Lettuce
  4. Tumator,cocumber
  5. Mayonnaise
  6. Butter

Step-step making Recipes easy to make Sardine sandwich

  1. Zaki samu bowl karami ki zuba sardine dinki aciki saiki dakko yakkaken lettuce dinki ki zuba Kisa mayonnaise kadan aciki saiki juya su sosai su hade,ki dakko butter ki shafa ajikin breads din saiki zuba hadin sardin din aciki kisa slice tumatur saiki dakko wani bread ki shafa butter saiki kara zuba hadin sardine din ki dora akan waccen na farkon saiki saka cocumber akai saiki dakko wani bread din shima ki shafa butter saiki dora akai haka zakiyi har kigama saiki yanka shape din da kikeso

    Sardine sandwich recipe step 1 photo Sardine sandwich recipe step 1 photo Sardine sandwich recipe step 1 photo