Recipes easy to make Dan sululu

Recipes easy to make Dan sululu

The ingredients for making Recipes easy to make Dan sululu

  1. Garin rogo
  2. Flour
  3. Manja
  4. Albasa
  5. Yaji

Step-step making Recipes easy to make Dan sululu

  1. A hada Garin flour Dana rogo, sai a saka ruwa a kwaba, kwabin zai dan fi na danwake karfi kadan.

  2. A saka ruwa a tukunya a Dora a wuta, lokacin da kina jira ya tafasa sai kina mulmula kwabin Garin kanana

  3. Idan ruwan ya tafasa sai a saka mulmalan Dan sululun a dafa har sai ya dafu

  4. Bayan ya dahu zaa tsane ruwan sai a soya manja, a yanka albasa a ci da yaji.